Jagora a ganawarsa da jami'an gwamnati da bakin taron hadin kai:
IQNA - Jagoran juyin juya halin Musuluncin ya bayyana a taron da ya yi da jami'an tsarin da jakadun kasashen musulmi da kuma bakin taron hadin kan kasa da kasa cewa: Daya daga cikin manyan darussa na annabta shi ne samar da al'ummar musulmi. Duniyar Musulunci tana bukatar wannan darasi a yau.
Lambar Labari: 3491900 Ranar Watsawa : 2024/09/21
Tehran (IQNA) cibiyar Aisha Surur da ke daukar nauyin ayyuka da suka shafi kur'ani ta dauki nauyin shirya gasar kur'ani ta matasa makafi.
Lambar Labari: 3485833 Ranar Watsawa : 2021/04/21